|
FINA-FINAI MASU FITOWA
..tare da hoto ke magana .
TALLATA FINA-FINANKU DA HAJARKU A MUDUBI

"Haka aka ganmu, kuma za'a barmu"
Zauraye Aina'u Ade Da Farida Jalal
|
"Ikon Allah, yanzu haka Umar zai min ya gudu ya barni"
Ummi Ibrahim: A cikin fim din MAKARUHI
Yan wasa: Aminu A. Sheriff, Ummi Ibrahim, Ibrahim Maishunku
... In some love there's pain and sorrow
Never wish to be a victim
Makaruhi.. Coming soon!
|

"Akwai bukatar babban gyara a wannan sana'a"
Datijjo Bashir Nayaya (Dan Magori)
|
kawaye har abada
Fati Muhammad da Hafsat Shehu
|

.. Ba haka za'ayi ba, ai muma mun dawo!
Fati Bararoji, Aminu Acid, Jamilu Dakan Daka, Auwalu Dangata da Fati slow motion
|

Sanafahna( Sadiya Muh'd) da bararo, a Nijar a cikin fim din SANAFAHNA
Sabon fim da A.A. Sheriff ya shirya, Nura Sheriff ya bada umarni. SANAFAHNA fim ne da ke dauke da labarin wani attajirin matashi wanda ya shiga tsaka mai wuya daga wajen mahaifiyarsa. Soyayyarsa da matarsabayan sun shekara biyar babu haihuwa ta fada cikin halin -ha-ula'i, daga karshe ya kare a auren da bai sani ba, a kabilar bararoji.
Yan wasa: Aminu A. Sheriff, Ummi Ibrahim, Sadiya Muh'd (gyale), Hafsatu Sharada, Hammude Booth
SANAFAHNA.... clash of culture, tradition and modernity.
|
yana nan a kasuwa a VHS da VCD
Don karin bayani kira 080- 28409180
|
|