Filin Baki
SHIN AKWAI WANI KARIN HASKE, RA'AYI KO SHAWARA DA ZA/KI BAYARWA KAN HARKAR FINA-FINAN HAUSA ?
MUDUBI na mika godiya ta musamman.
Wannan wata dama ce da MUDUBI ke bawa bakinta da suka ziyarci zaurenta don tofa albarkacin bakinsu kan al'amuran da suka jibanci fina-finan Hausa. Rubuta ko dan yaya ka/ki turo.