Free Web Hosting Provider - Web Hosting - E-commerce - High Speed Internet - Free Web Page
Search the Web

HANYOYI






SANNU DA ZUWA !
MUJALLAR MUDUBI

Tarihi

HOTUNA

LABARU

Adireshi

HANYOYI

Filin Baki

BANGON MUJALLU

FINA-FINAI MASU FITOWA

MU SAN 'YAN WASA

TUNA BAYA

  


HANYOYIN HADUWA DA YAN 'WASA


WASIKU

Zaku iya rubuto wasikun ku kai tsaye izuwa ga adireshin dan wasa ko 'yar wasa ,ko kuma ku rubuto zuwa ga MUDUBI mu kuma mu isar da sakon ga kowanne dan wasa ko 'yar wasa

Ko kuma ta hanyar zuwa ofisoshin su.

Adireshin wasu daga ciki ta hanyar e-mail

A.A.Sheiff(momoh)..

aminushariff@yahoo.com

Ali Nuhu....... alinuhu@yahoo.com

Ahmed S. Nuhu..... asnuhu@yahoo.com

Ibrahim Maishunku...... maishunku7@yahoo.com

Ishaq S. Ishaq....... sidishaqq@yahoo.com

Abba El-mustapha.... jagaworld@yahoo.com

Sheriff Aminu..... sheriffahlan@yahoo.com

Farida Jalal..... fadjall@yahoo.com

Hafizu Bello..... hafizubello@yahoo.com

Jamila Haruna....jamilaharuna@yahoo.com

 

finafinan_hausa@yahoogroup.com, kanoonline.com, gumel.com, hausamovies.com

Wannan wata majalisa ce a yanar internet wadda daya daga cikin mashawartan wannan mujalla ya kafa kuma yake jagoranta,wato Proff. Abdalla Uba Adamu. Ita wannan majalisa an kafa tane don kare da yada tare da assasa yaren Hausa tare da fim din hausa. majalisa ce wadda kan kawo gyara, sharhi tare da kalu-bale akan fina-finan Hausa. Za ku iya tuntubar wannan majalisa don aikawa da wasu batutuwa kan fina-finai da yarenmu na Hausa. In kuma kuna da sha'awa don zama daya daga cikin yan wannan majalisa, sai ku rubuta kai tsaye ga mahaifinta akan adireshi kamar haka:

auadamu@yahoo.com

     

YAN KASUWA

Za ku iya bawa duk wani mai san'ar sayar da kasa-kasan Hausa a ko ina yake sako gurin dan wasa ko 'yar wasa. In Allah ya yarda sakon zai same shi

MAGANA KAI TSAYE DA DAN WASA

Za mu yi kokari da taimakon Ubangiji mu ga cewar mun kawo muku kowanne dan wasa ko yar'wasa don yin magana kai tsaye ta hanyar rubutu wato (chatting), a duk lokacin da aka nemi hakan. Hakan zai biyo baya in an sanar da dan wasa da kuma lokacin da ya bayar ko ta bayar. 

silima

Za ku iya bada rubutaccen sako ga yan wasa ta hanyar gidan silima ko na bidiyo

WAYAR SALULA

Ba duka 'yan wasa ke bada lambar salular su ko ta gida ba, amma za ku iya tattaunawa da 'yan wasa ta hanyar waya in sun amince,bayan mai bukata ya bar lambar da za'a kira shi. 

MUJALLU

Za ku iya rubuta wasikun ku kai tsaye zuwa ga dan wasa ko yar'wasa ta hanyar aikawa da ita ga adireshin daya daga cikin kamfanonin da suke buga labaran yan fim.

KUNGIYAR YAN WASA

Za kuma ku iya rubutawa ga kungiyar yan wasa kai tsaye

KAMFANONIN SHIRYA FIM

Burin ku na saduwa ko rubuta wasika zuwa ga dan wasa ko 'yar wasa zai iya cika, in kuka yi amfani da kamfanonin da suke shirya fina-finan Hausa a ko ina suke a fadin Nijeriya

KANOONLINE.COM

Za'a  iya aikawa kuma i zuwa wata majalisa ta mazarta ta kano

Freedom Radio

Akwai shirin 'yan fim da ake gudanarwa a duk daren Lahadi da karfe 10:00pm na dare a tashar radiyo ta FREEDOM, za ku iya aikawa da sakonku izuwa filin Fina-finan Hausa.

Da fatan za'a gwada daya daga cikin jerin hanyoyin da muka zayyana a sama don bada shawarwari, gyara, kwarin gwiwa da kuma nuni kan hanyoyin da za su kaimu ga gaci kan wannnan sana'a mai ilmantarwa, fadakarwa tare da nishadantarwa



Mun Gode, A Je Gaba